yayana mijina
yayana mijina
YAYANA MIJINA Part 1-10
,
Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai
zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin
da kika ga dama bane, aa kawai dan muna
so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo
sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure
ce ke matar wani ce banda kula mutanen
banza danda biyewa professor ki kare
mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina
fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma
baba wannan wanne irin mijine ban taba
ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii
sarah kenan kawai inasan kisa a ranki
mujinki yayanki, komai dan lokacine kina
zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai
kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu
baba, Allah yai miki albarka, ameen baba,
gode da wuri zaku wuce kaduna saboda
haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki
sami tashi da wuri, shikenan babaa,.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki,
wata mata na xaune da newspaper a
hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar
ta har kun gamaa magana da Baban naki,?
eh mama, sarah inasan kibi maganar
mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki
yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su
ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya
kaddara miki,.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau
zan vaki labarin family dinmu yau xakiji
komai yau zan sanar miki ko wace hajiya
luba,.
Shekaru asirin da suka wuce,.
.
Shekaru ashrin da suka wuce, a zahirin
dangin mu ka,idace sai anwa mutun hadin
gida wannan abu tun daga kakanni ne, haka
muka taso muka gani ana yi, da lubabu dani
Zainab uban mu daya uwa kuwa da
tashi,mafiyar mu hadin gida aka mata da
mahaifin mu,sunyi shekara ammaaa vabu
alamar haihuwa sunje asibi aka saida musu
baza ta taba haihuwa Ba hakan Ya tada da
hankalinta sosai, dole tasa babanmu Ya karo
aure, wacce ba dangi ba,amma kwata kwata
jinin harira amaryar babanmu bai hadu
dana umma Ba kwata kwata ta tsane ta
kuma ba dalili,. Kuma hakan yana batawa
baba raii amma umma ta nuna ba wani abu,
Umma itta kadaice a gun mahaifanta, baban
kuma Dan gidan yayan Baban mu ne, haka
suke rayuwa tashi daya Allah yaba harira
ciki, ba karamin murna mukai ba nina,haka
akai ta kula da ciki har yakai haihuwa,ranar
hai huwa ta haifi diya mace, ranar suna taci
suna LUBABATU,habaici umma tasha ranar
hakan yasa zazzabi da alhaji yaji taba da
lafiya Ya kaita asibiti nan ake shida masa tna
ciki basuyi wani mamaki ba tunda kanyin
yadda yaso,.
Umma ranar haihuwa ta haifu ni, ranar suna
naci sunan Zainab abu sosai akai shagali
haka bba yai ta kula damu cikin jin dadi da
godewa Allah,. Har muka girma aka samu
makaranta amma lubabatu halin maman ta
taiyi, kullun cikin nuna bakin ciki da kwashi,
haka mukai ta rayuwa har Allah yayi muka
kai mum zalin aure nan aka Tara family aka
za,a hadani aure da mahaifin ku wato
Aminu, lubabatu kuma da yakubutu duk
yayan yayan babanme, amma me haka
lubabatu ta dire itta aminu take so inda Yan
uwa sukace ba wanda Ya isa sa su canza
shawara, tun daga ranar tsana ta shiga
tsakanin mu sosai har akai aure,.
Cikin idon Allah har shekara biyar ban sami
haihuwa ba, kuma ko a jikin alhaji, a lokacin
lubabatu ta haifi danta Na miji wato
*ashrim* ran suna munsha guri wai dama
dole inyi gado niko ko a jikina tun mijina bai
damuba Maye nawa Na damuwa,. Haka
rayuwa ta ci gaba .
Har shekra 7ba haihuwa nan nada da
hankali sai munje asibiti,muna zuwa kai
mun aune aune nan aka sanar ina dauke da
ciki wata biyu, abin yaban mamaki ko irin
wannan abun da akeji ni banji ba, haka
muka dawo jida cikin murna, lokacin
lubabatu yayanta biyu dan ittama ta daina
haihuwa bisa wasu dalilai, lokacin da ashrin
yayi wayo babanshi waje Ya fitar dashi
karatu Dan kuwa family dinmu Allah yai
musu arziki,.
Ranar da zan haihu aka kaini asibiti nasha
wuya daga baya Na haifu ki, ranar suna
kikace sunan Mamana, wato Aisha akan yasa
muke kiranki da sarah, haka kika taso cikin
kulawa, har kikai wayo muka saki
makaranta, har Allah yayi gashi kin kammala,
tashi daya kuma aka yanke hukuncin hada
ki aure da ashrim ba yadda Na iya dole Na
hakura, yanzu baxan iya gane ashrim ba ya
yake ina yake ya dabi arshi take, duk ban
sani ba, Amman ina mai baki hakuri akan ki
kula da mujin kibi umarnin iyaye,. Sauke
ajiyar zuciya tare da fadin insha allahu, .
Haka ta nufi dakinta jiki a sanyaye,.
.
xtgem 2018-07-04
Back to posts